Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya nada shahararren jarumi a masana'antar Kannywood Sani Musa Danja a matsayim mai nashi shawara na musamman kan harkokin matasa da wasanni. Wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Lahadi, tace nadin ya fara aiki ne nan take.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya nada shahararren jarumi a masana'antar Kannywood Sani Musa Danja a matsayim mai nashi shawara na musamman kan harkokin matasa da wasanni. Wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Lahadi, tace nadin ya fara aiki ne nan take. Gwamnan ya kuma amince da nada wasu sabbin mataimaka da masu bashi shawara, sannan an.nada Dr Ibrahim Musa a matsayin mai duba lafiyar gwamnan kuma mashawarci kan sha`anin lafiya.
Aminu Hussain – Mai Ba Da Shawara na Musamman, Shari’a/Al’amuran Kundin Tsarin Mulki Dr. Ismail Lawan Suleiman – Mai Ba Da Shawara na Musamman, Yawan Al’umma Nasiru Isa Jarma – Mai Ba Da Shawara na Musamman, Kungiyoyi na Gida Hon. Wada Ibrahim Daho – Kwamishina na Daya, SUBEB Hon. Ado Danjummai Wudil – Sakatare Janar, Hukumar Koyar da Shawara Dr. Binta Abubakar – Sakatare Janar, Hukumar Ilimi na Jama'a Hon.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Gwamna Sani ya ba yan kwangila makonni 6 su kammala aikin titin KadunaGwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba wa 'yan kwangilar da ke gudanar da aikin titin Ungwan Rimi-Kafanchan a cikin garin Ƙafanchan, karamar hukumar Jema’a ta jihar, wa’adin makonni shida su kammala aikin.
Read more »
Gwamna Sani: Gwamanoni ba zasuyi amfani da ’yan sandan Jiha don danne ’yan adawa baGwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya kwantar da hankula kan cewa idan aka kafa ’yan sandan jiha, gwamnonin jihohi ba zasuyi amfani da su wajen danne ’yan adawarsu ba.
Read more »
Gwamna Sani ya nada sabon mai ba shi shawara kan harkokin karkaraGwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya nada Kabiru Yakubu Jarimi a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin kananan hukumomi. Ibrahim Musa, babban sakataren yada labarai na gwamna Sani ne ya sanar da nadin a wata sanarwa a ranar Asabar. Jarimi shi ne tsohon shugaban karamar hukumar Kaduna ta Kudu.
Read more »
Gwamna Abba zai biya kudin karatun daliban Kano da Ganduje ya manta da su a CyprusGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dauki alkawarin biya wa daliban da ba su samu takardun shaidar kammala karatunsu ba yayin mulkin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Read more »
Shehu Sani Urges Restraint Amid Kano Emir TensionFormer senator Shehu Sani has called for restraint in the application of force following the tension at the Kano Emir's palace. The tension began early Friday when police officers took over the palace, surrounding it with advanced gear. The situation is believed to be linked to the Emir's intention to appoint a district head for Bichi town.
Read more »
Shehu Sani Addresses Rising Tensions at Kano Emir's Palace Amidst Appointment ControversyShehu Sani, a former senator, commented on the escalating tensions at the Kano Emir's palace, possibly linked to the Emir's plans to appoint a district head for Bichi town, advocating for peace and restraint.
Read more »