Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya kwantar da hankula kan cewa idan aka kafa ’yan sandan jiha, gwamnonin jihohi ba zasuyi amfani da su wajen danne ’yan adawarsu ba.
Bayan taron Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa a Abuja ranar Alhamis, Gwamna Uba Sani ya bayyana wa manema labarai cewa dukkan gwamnonin jihohi 36 sun gabatar da ra’ayoyinsu kan kafa ’yan sandan jiha, kuma duk sun nuna cikakken goyon baya. Wannan ci gaban ya kara karfafa kira na kafa ’yan sandan jiha, duk da damuwar da ake yi a wasu bangarori cewa gwamnonin na iya yin amfani da su ta hanyar da be dace ba.
Gwamna Sani ya ce, 'Tambayar ko gwamnonin za su yi amfani da ’yan sandan jiha wajen hamayyar masu adawa na iya faruwa ne idan Majalisar Tarayya da wadanda zasu rubuta dokar sun bawa ’yan sandan jiha dukkan ikon yin hakan.' Ya kara da cewa, 'Aikin kirkirar doka na bukatar mutane su zauna tare su duba fa'idodi da illolin wasu daga cikin tanade-tanaden.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Gwamna Sani ya ba yan kwangila makonni 6 su kammala aikin titin KadunaGwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba wa 'yan kwangilar da ke gudanar da aikin titin Ungwan Rimi-Kafanchan a cikin garin Ƙafanchan, karamar hukumar Jema’a ta jihar, wa’adin makonni shida su kammala aikin.
Read more »
Gwamna Alia ya bayyana dalilin da yasa ake neman sauya sunan Jami’ar BenueGwamnatin Jihar Benue ta sanar da shirin sake sanya sunan Jami’ar Jihar Benue da ke Makurdi domin girmama wanda ya kafa ta, tsohon gwamna marigayi Rev. Fr. Moses Adasu. Gwamna Hyacinth Alia ya sanar da shirin sake sanya sunan Jami’ar Jihar Benue a ranar Asabar yayin bikin yaye dalibai da aka gudanar a harabar jami’ar.
Read more »
Gwamna Abba zai biya kudin karatun daliban Kano da Ganduje ya manta da su a CyprusGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dauki alkawarin biya wa daliban da ba su samu takardun shaidar kammala karatunsu ba yayin mulkin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Read more »
Gwamna Abdullahi Sule Announces 16 New Judges in Nasarawa StateGwamna Abdullahi Sule of Nasarawa State has appointed 16 new judges in a ceremony at the Supreme Court of Azara. The governor stated that the new judges will help improve judiciaries' efficiency and strengthen justice delivery in the state.
Read more »
Gwamna Abba ya sauyawa wasu kwamishinoni wurin aikiGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yiwa majalisar zartarwar jihar kwaskwarima. Wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a yammacin Alhamis, tace an sauyawa wasu Kwamishinoni wurin aiki.
Read more »
Uba Sani: 36 states have submitted report backing state police creationThirty-six state governments have submitted their reports on the creation of state police to the national economic council (NEC).
Read more »