Ana zargin wani mutum mai shekaru 40 daga jihar Ebonyi, Joshua Nwafor, da kashe matarsa, Charity, a kauyen Nsokkara da ke karamar hukumar Ezza South, bayan rikici ya barke kan wani gungumen doya. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a gidan ma’auratan, inda suka kwashe shekaru 17 suna zaune lafiya.
Wani ganau ya shaida wa manema labarai cewa matsalar ta fara ne lokacin da Joshua ya dauko doya domin dafa wa iyalinsa, amma matar ta nace tana son gasa doyar maimakon a dafa. Sai ta dauki doyar ta gasa. Sabani ya kara rincabewa lokacin da Joshua ya fusata, ya ja matarsa zuwa dakin su, ya kulle kofa, sannan yayi mata duka har ta mutu.
Da yake tabbatar da lamarin, Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ebonyi, DSP Joshua Ukandu, ya bayyana bakin ciki kan wannan mummunan abu, yana mai tabbatar da cewa za a gudanar da cikakken bincike, sannan a gurfanar da wanda ake zargin a kotu. Ya ce, 'Rundunar ‘yan sanda ta jihar ta yi Allah wadai da wannan mummunan aiki, kuma za mu tabbatar da ganin an yi adalci.”
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Wutar lantarki ta jikkata wani bayan yunkurin satar kebul a FCTMuktar Rabiu, wanda ake zargin da satar kebul a Abuja, ya gamu da mummunan rauni daga wutar lantarki yayin da yake kokarin satar kebul mai wutar lantarki mai karfi a yankin babban birnin tarayya.
Read more »
Ebonyi State Governor Appoints Acting Commissioners Amidst SuspensionsGovernor Francis Nwifuru of Ebonyi State has appointed his Special Assistants as acting commissioners in the ministries of Water Resources, Housing and Urban Development, and Health, following the recent sack and suspension of some commissioners accused of gross misconduct and dereliction of duties.
Read more »
Ebonyi State Governor Threatens to Withhold Salaries of Striking WorkersFrancis Nwifuru, the governor of Ebonyi State, has warned workers on strike that their salaries will be withheld and they will be replaced if they fail to return to work within 72 hours. The governor's statement was made during a live broadcast on Monday, criticizing the ongoing strike by the Nigeria Labour Congress (NLC) for non-compliance with the new national minimum wage.
Read more »
Ebonyi State Governor Gives Workers 72-Hour Ultimatum or Face Dismissal and ReplacementFrancis Nwifuru, the governor of Ebonyi State, has issued an ultimatum to workers to return to work within 72 hours or face dismissal and replacement. The ultimatum comes in response to a seven-day warning strike by the Nigeria Labour Congress (NLC). Nwifuru claims the state is not owing any worker and has already approved and started paying the new minimum wage.
Read more »
Minimum wage: NLC kicks as Ebonyi governor threatens to sack striking workersFrancis Nwifuru, governor of Ebonyi, has threatened to sack any worker involved in the ongoing stike in the state within 72 hours.
Read more »
Ebonyi govt begins rehabilitation of destituteThe News Agency of Nigeria reports that the state government, through the Ministry of Women Affairs and Social Development, began raiding and evacuating persons with mental health disorders in Abakaliki on 29 November.
Read more »