Muktar Rabiu, wanda ake zargin da satar kebul a Abuja, ya gamu da mummunan rauni daga wutar lantarki yayin da yake kokarin satar kebul mai wutar lantarki mai karfi a yankin babban birnin tarayya.
Wannan lamari ya faru ne a ranar 28 ga Nuwamba, 2024, 'yan makonni kaɗan bayan da aka yanke masa hukuncin aikin al'umma bisa laifin satar kebul. Wannan bayani ya fito ne daga bakin Mai Magana da yawun rundunar 'yan sandan FCT, Josephine Adeh, a ranar Litinin. Adeh ta ce an kama Rabiu ne a ranar 21 ga Nuwamba, 2024, a lokacin wani zagaye na yau da kullum a hanya ta Christ the King a Gwagwalada.
Tace an same shi da kebul mai wutar lantarki mai karfi da ake zaton an sace daga Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Abuja. Ta kara da cewa bayan an gurfanar da shi a kotu, an yanke masa hukuncin aikin al'umma, wanda ya hada da bulala 42. Adeh ta ce hukuncin bai sa Rabiu daina aikata laifukansa ba.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Najeriya ta samarwa Kasashen ketare wutar biliyan 181.62Najeriya ta fitar da wutar lantarki mai darajar Naira biliyan 181.62 zuwa ƙasashen waje a cikin watanni tara na shekarar 2024, kamar yadda rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ya bayyana. An tura wutar ne zuwa ƙasashen Jamhuriyar Nijar, Togo, da Benin.
Read more »
AEDC: Man convicted over vandalism in Abuja electrocuted after returning to crimeThe Federal Capital Territory, FCT Police Command says an ex-convict, Muktar Rabiu, who was prosecuted and sentenced to community service for vandalizing high-voltage electricity cables belonging to the Abuja Electricity Distribution Company, AEDC, has been severely electrocuted.
Read more »
FCT: Wike approves N1.1bn for structures affected by construction of HighwayMinister of the Federal Capital Territory Nyesom Wike has said that the FCT Administration will pay a compensation package of N1.1 billion for the structures affected by the ongoing construction of the FCT Highway 105, from the Airport Expressway to Kuje township.
Read more »
ICPC tracks N610 billion constituency projects in 21 states, FCT”The tracking exercise will cut across agencies of government, including intervention agencies such as North-East Development Commission (NEDC) and Niger Delta Development Commission (NDDC).'
Read more »
ICPC tracks N610bn constituency projects in 21 states, FCTThe Independent Corrupt Practices and other related offences Commission, ICPC, has commenced the 7th phase of the constituency and executive projects tracking exercise involving 1,500 schemes worth N610 billion.
Read more »
Attacks on Wike aimed at stopping infrastructure projects in FCTThe Coalition for Truth and Justice in Nigeria (CTJN) has said recent allegations against Nyesom Wike, Minister of the Federal Capital Territory, are aimed at stalling infrastructural projects going on in the FCT. The minister recently came under attack from several quarters after he announced plans to build houses for judges in the FCT.
Read more »