Najeriya ta fitar da wutar lantarki mai darajar Naira biliyan 181.62 zuwa ƙasashen waje a cikin watanni tara na shekarar 2024, kamar yadda rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ya bayyana. An tura wutar ne zuwa ƙasashen Jamhuriyar Nijar, Togo, da Benin.
Najeriya ta fitar da wutar lantarki mai darajar Naira biliyan 181.62 zuwa ƙasashen waje a cikin watanni tara na shekarar 2024, kamar yadda rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa ya bayyana. An tura wutar ne zuwa ƙasashen Jamhuriyar Nijar, Togo, da Benin. Rahoton ya nuna cewa daga watan Janairu zuwa Maris, Najeriya ta bawa Nijar wutar lantarki da kuɗinta ya kai Naira biliyan 63.28. Daga watan Afrilu zuwa Yuni, an fitar da wuta mai darajar biliyan 58.
ta tsara cewa wutar da za a fitar ba za ta wuce kashi 6% na jimillar wutar da ake samarwa a ƙasar ba. Hukumar ta bayyana cewa aiwatar da wannan matakin tun a watan Afrilu ya taimaka wajen ƙara yawan wutar lantarki da ake samu a Najeriya.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Yan Najeriya 10,000 aka samu da karya ka’idar shige da fice a bana -Kashim ShettimaMataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa akalla ‘yan Najeriya 10,000 ne aka tsare bisa laifukan karya dokokin shige da fice a kasashen Afirka da kasashen Turai a bana.
Read more »
‘Yan Najeriya 3,270 sun samu takardun zaman ‘yan Amurka sanadiyar shiga aikin sojiKimanin ƴan Najeriya dubu 3 da 270 sun samu takardun zama ƴan Amurka sakamakon shiga aikin sojin ƙasar a baya-bayan nan. Najeriya ce ta huɗu a jerin ƴan ƙasashen da Amurka ta ba su takardun zama ƴan ƙasa ta hanyar hidinmta mata a ɓangaren aikin soji tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024.
Read more »
MDD ta bukaci a dauki matakin gaggawa kan cin zarafin mata a NajeriyaMajalisar Dinkin Duniya (MDD) ta bayyana damuwa kan yawan cin zarafin mata a Najeriya, tare da yin kira a dauki matakin gaggawa domin magance matsalar. Wakilin MDD a Najeriya Mohammed M.
Read more »
Bashin da Najeriya take karba babbar matsalace ga cigaban kasaTsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana karuwar bashin da Najeriya take ciyowa a matsayin wata babbar matsala ga al’ummar kasar a yanzu da kuma nan gaba. Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin wani shiri mai taken 'Boiling Point Arena' da aka gudanar a manhajar Zoom.
Read more »
Za mu tabbata mugayen yan Najeriya sun fuskanci hukunciShugaban kasa, Bola Tinubu ya yi alkawarin tabbatar da cewa “mugayen” ‘yan Najeriya za su fuskanci hukunci kamar doka ta tanada. Tinubu ya gargadi masu aikata mugayen laifuka, ko suna cikin Najeriya ko waje, cewa za a gurfanar da su gaban shari’a.
Read more »
Tinubu ya jagoranci manyan ‘Yan Najeriya a Addu’o’in Fidau na Sheikh BelloShugaba Bola Tinubu, a ranar Lahadi, ya jagoranci manyan 'yan Najeriya wajen halartar addu'o'in Fidau na kwana uku domin sheikh, Muhydeen Bello, wanda ya Tinubu ya jagoranci manyan 'Yan Najeriya a Addu'o'in Fidau na Sheikh Bello
Read more »