Kungiyar League of Northern Democrats, LND, ta kaddamar da wani kwamitin na musamman da zai duba abubuwan da ke cikin kudirin gyaran haraji domin gano tanade-tanade da ke cutar da Arewa da kuma ba da shawarar wasu hanyoyin magance su. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Kakakin LND, Dr.
Ladan Salihu. Kwamitin dai na da mako guda domin gudanar da wannan aiki, a halin yanzu, Sanatocin Kudu,sun sanar da goyon bayan kudirin haraji, yayin da ‘yan majalisar dattawan arewa, wadanda akasarinsu ke adawa da matakin, ke tuntubar juna don gano mafita. Mambobin kwamitin sun hada da lauyoyi da kwararru ne a fannonin da suka shafi harajin. ' Wannan shiri yana jaddada kudurinmu na tabbatar da cewa dokoki sun nuna ka'idojin adalci, daidaito da wadata ga dukkan 'yan Najeriya.
Hausa ta rawaito, yayin da Majalisar Dattawa ke ci gaba da aiwatar da ayyukan doka a kan kudirorin, Majalisar Wakilai ta dakatar da ayyuka kan lamarin bayan ‘yan Majalisar Arewa sun yi Allah wadai da shi.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »
Mutane 10,000 sun mutu a hannun sojojiKungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International tace akalla mutum 10,000 sun mutu a hannun sojojin Nijeriya tun bayan fara rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabas.
Read more »
NAPTIP, SFH sun shirya taron wayar da kai don magance cin zarafin jinsi a KanoHukumar Kula da Hana Cin Zarafi da Safarar Mutane, NAPTIP reshen Kano, tare da hadin gwiwar Kungiyar Lafiyar Iyali, SFH, sun kara himma wajen yakar cin Hukumar Kula da Hana Cin Zarafi da Safarar Mutane, NAPTIP reshen Kano, tare da hadin gwiwar Kungiyar Lafiyar Iyali,...
Read more »
ACF ta taya Tanko Yakasai murnar cikar shekaru 99Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta Jihar Kano ta yi murna da cikar shekaru 99 na Alhaji Tanko Yakasai. Alhaji Yakasai ya shahara wajen bada gudunmawa a harkokin siyasa da ci gaban yankin Arewa.
Read more »
‘Revive Kaduna Refinery’ – Arewa Youth group tells NNPCLArewa Youths Initiative for Energy Reforms, AYIFER, has called on the Nigeria National Petroleum Corporation Limited, NNPCL, to do everything possible to revive Kaduna Refinery. National Coordinator of the group, Mr Bashir Al’Amin, made this call in a statement on Friday in Abuja.
Read more »
“New terrorist group threatens national security” – Arewa Consultative Forum raises alarmA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »