Mutane 10,000 sun mutu a hannun sojoji

Amnesty Int'l News

Mutane 10,000 sun mutu a hannun sojoji
Boko HaramSojojiSojojin Kasa
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 5 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 23%
  • Publisher: 59%

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International tace akalla mutum 10,000 sun mutu a hannun sojojin Nijeriya tun bayan fara rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabas.

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International tace akalla mutum 10,000 sun mutu a hannun sojojin Nijeriya tun bayan fara rikicin Boko Haram a Arewa maso Gabas. Da yake karin bayani kan wani rahoton kungiyar, a wani taron manema labarai, Daraktan kungiyar a Najeriya Isa Sunusi, ya ce sun je Maiduguri ne don tunatar da gwamnati game da bukatar adalci ga wadanda rayuwarsu ta lalace sakamakon rikicin Boko Haram da sojoji.

Yace kungiyar ta shigar da kara a gaban Kotun Duniya dake Hague, tana zargin sojojin Nijeriya da laifin cin zarafin jama'a a Arewa maso Gabas. Rahoton Amnesty din ya zargi sojoji da nuna kyamar duk wanda ya fito daga yankunan da Boko Haram ke iko da su, suna daukarsu a matsayin mambobin kungiyar. Kungiyar tace tana da shaidun dake nuna sojoji sun aikata laifukan yaki, ciki har da hare haren da aka kai da gan gan, da kisan gilla, fyade da azabtar da wadanda basu ji basu gani ba.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Boko Haram Sojoji Sojojin Kasa

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Ondo Guber 2024: PDP, APC Bought Votes for N5,000, N20,000, Yiaga Africa AllegesOndo Guber 2024: PDP, APC Bought Votes for N5,000, N20,000, Yiaga Africa AllegesA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »

IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »

Amnesty International, CJID, seven other groups ask Nigerian govt to withdraw libel case against SERAPAmnesty International, CJID, seven other groups ask Nigerian govt to withdraw libel case against SERAPThe groups asked President Bola Tinubu to halt incessant crackdown and violence against human rights defenders, activists, journalists, and other civil society actors.
Read more »

FX amnesty scheme: Banks can trade with deposited foreign currencies, says CBNFX amnesty scheme: Banks can trade with deposited foreign currencies, says CBNCBN has permitted banks to trade with foreign exchange (FX) deposited under the amnesty initiative for the FX deposit window.
Read more »

Amnesty International: At Least 24 Killed in #EndBadGovernance Protests in NigeriaAmnesty International: At Least 24 Killed in #EndBadGovernance Protests in NigeriaAmnesty International revealed that at least 24 protesters were killed and over 1,200 arrested during the nationwide protests against bad governance in Nigeria. The report highlighted the violence and human rights abuses by authorities.
Read more »

Nigeria: Senate Urged to Confirm Police Service Commission Nominees Amidst Amnesty Report of Excessive ForcePresident Bola Ahmed Tinubu has urged the Senate to confirm four nominees for the Police Service Commission (PSC). Meanwhile, Amnesty International reported that Nigerian police used excessive force during the EndBadGovernance protests, leading to at least 24 deaths in multiple states. Additionally, the Senate passed the second reading of four tax reform bills.
Read more »



Render Time: 2025-03-14 18:01:20