NNPP Condemns Continued Attempt to Arrest Sanusi Dawakin-Tofa

Politics News

NNPP Condemns Continued Attempt to Arrest Sanusi Dawakin-Tofa
NNPPArrestSanusi Dawakin-Tofa
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 59 sec. here
  • 9 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 51%
  • Publisher: 59%

The New Nigeria Peoples Party (NNPP) has condemned the continued efforts by the police to arrest Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, the Director-General of Media and Publicity for the Kano State Government. The party's National Spokesperson, Ladipo Johnson, stated in a press release that the police, acting on orders from Abuja, are continuing to attempt the arrest of Dawakin-Tofa despite a court order prohibiting such action. The attempt to arrest Dawakin-Tofa, which allegedly includes potential threats to his family, is widely believed to be linked to a conflict with former Kano Governor Abdullahi Ganduje, the APC Chairman, and possibly others representing them. Johnson criticized the police action as a violation of the law and an abuse of power, stating that Sanusi has gone into hiding to avoid an illegal arrest. He also expressed concern about the deteriorating situation in Kano due to such abuses of power, intimidation, and threats against government officials.

Jam’iyyar

ta yi Allah-wadai da ci gaba da ƙoƙarin kama Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, Darakta-Janar na harkokin yada labarai na gwamnatin jihar Kano. A wata sanarwa da Kakakin na ƙasa, Ladipo Johnson, ya fitar, ya bayyana cewa ‘yan sanda, bisa umarnin da suka karɓa daga Abuja, na ci gaba da ƙoƙarin kama Sanusi Dawakin-Tofa duk da umarnin kotu da ke hana daukar wannan matakin. Ana danganta koƙarin kama Dawakin-Tofa, wanda ya haɗa har da yiwuwar barazana ga iyalinsa, ana da ƙorafi da ake zargin tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, kuma Shugaban jam’iyyar APC ko wasu mutane da ke wakiltarsa, suka shigar.

ya soki matakin ‘yan sanda, yana mai bayyana shi a matsayin take dokar ƙasa da kuma amfani da iko ba bisa ƙa’ida ba. Ya ce, Sanusi ya shiga ƴar ɓuya domin kauce wa kamun da ba bisa doka ba. “Kamar yadda jama’a za su iya gani, al’amuran Kano suna dada tabarbarewa sakamakon irin wannan amfani da iko ba bisa ƙa’ida ba, barazana da tsoratar da jami’an gwamnati,” in ji shi.

ta yi kira ga Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, wanda aka san shi da kwarewa, da ya tabbatar cewa rundunar ‘yan sanda ta kauce wa shiga siyasar son kai.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

NNPP Arrest Sanusi Dawakin-Tofa Kano State Police Abdullahi Ganduje APC

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Kano Governor's Spokesperson Evades Arrest Amidst Alleged Political FeudKano Governor's Spokesperson Evades Arrest Amidst Alleged Political FeudSpecial Detectives from Abuja continue to search for Governor Abba Yusuf's spokesperson, Sanusi Bature Dawakin-Tofa, despite a court order restraining their actions. The alleged pursuit stems from a petition filed by Dr. Abdullahi Ganduje, the Acting Chairman of the All Progressives Congress (APC), accusing Dawakin-Tofa of orchestrating his suspension from the party.
Read more »

Kotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin GandujeKotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin GandujeBabbar kotun tarayya ta bayar da umarnin hana Sufeton 'yan Sanda (IGP), DSS, da sauran hukumomin tsaro kama Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, mai magana da yawun gwamna Abba Kabir Yusuf.
Read more »

NNPP Condemns Harassment and Arrest Attempts Targeting Kano Government OfficialThe NNPP accuses the police of acting on orders from Abuja to arrest Dawakin-Tofa despite a court order preventing it.
Read more »

I hid in govt house for 5 days to evade arrest – Kano Gov’s aide, TofaThe Director General of Media and Communication to Governor Abba Yusuf, Sunusi Dawakin Tofa, has narrated how he took refuge in the Kano State Government House to avoid being arrested.
Read more »

Gwamna Kano ya yi sabbin nade-nade, Sani Danja ya samu mukamiGwamna Kano ya yi sabbin nade-nade, Sani Danja ya samu mukamiGwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya nada shahararren jarumi a masana'antar Kannywood Sani Musa Danja a matsayim mai nashi shawara na musamman kan harkokin matasa da wasanni. Wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Lahadi, tace nadin ya fara aiki ne nan take.
Read more »

Gwamna Abba ya sauyawa wasu kwamishinoni wurin aikiGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yiwa majalisar zartarwar jihar kwaskwarima. Wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a yammacin Alhamis, tace an sauyawa wasu Kwamishinoni wurin aiki.
Read more »



Render Time: 2025-04-12 22:24:45