Kotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin Ganduje

Kano News

Kotu ta haramta kama mai magana da yawun gwamnan Kano bayan korafin Ganduje
Kotu
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 3 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 16%
  • Publisher: 59%

Babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin hana Sufeton 'yan Sanda (IGP), DSS, da sauran hukumomin tsaro kama Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, mai magana da yawun gwamna Abba Kabir Yusuf.

Babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin hana Sufeton 'yan Sanda , DSS, da sauran hukumomin tsaro kama Malam Sanusi Bature Dawakin-Tofa, mai magana da yawun gwamna Abba Kabir Yusuf. Kotun ta bayar da wannan umarnin a ranar 12 ga Disamba, 2024, wanda ke kare Dawakin-Tofa daga “kame ko tsarewa, da tsoratarwa” daga IGP, DSS, da sauran hukumomin tsaro.

Rikicin ya fara ne bayan Ganduje ya yi zargin cewa akwai wani tuggu da Dawakin-Tofa, wanda suke mazaba daya, da kuma gwamnatin juhar Kano karkashin jagorancin NNPP suka kitsa. Ganduje ya bayyana cewa wannan mataki na dakatar da shi wani yunkuri ne na rage tasirinsa a siyasa. Biyo bayan korafin Ganduje, IGP ya gayyaci Dawakin-Tofa zuwa Abuja tare da shugabannin mazabar APC na Ganduje, inda aka yi masa zargin kulla tuggu da aikata abubuwan da ka iya haddasa rashin zaman lafiya.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Kotu

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Gwamna Abba zai biya kudin karatun daliban Kano da Ganduje ya manta da su a CyprusGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dauki alkawarin biya wa daliban da ba su samu takardun shaidar kammala karatunsu ba yayin mulkin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Read more »

EndBadGovernance: Kano gov hands 76 minors to parents in KanoKano State Governor, Abba Yusuf has handed over 76 minors discharged and acquitted by a Federal High Court in Abuja to their parents in Kano. DAILY POST recalls that the teenagers had been detained in connection with the EndBadGovernance protests in August 2024.
Read more »

Bashin da Najeriya take karba babbar matsalace ga cigaban kasaTsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana karuwar bashin da Najeriya take ciyowa a matsayin wata babbar matsala ga al’ummar kasar a yanzu da kuma nan gaba. Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin wani shiri mai taken 'Boiling Point Arena' da aka gudanar a manhajar Zoom.
Read more »

Senators, other dignitaries storm Ogun town for Akesan Day celebrationSenators, other dignitaries storm Ogun town for Akesan Day celebrationAPC chair, Abdullahi Ganduje, says Governor Abiodun is leaving history, legacies behind in Ogun
Read more »

Adamawa APC targets 2027 comeback, meets Ganduje in AbujaThe Adamawa State All Progressives Congress, APC reconciliation committee, led by Senator Muhammed Mana, has assured that it would reclaim the state from the Peoples Democratic Party, PDP in the 2027 elections. DAILY POST reports that the state chapter has recently witnessed an internal crisis that led to factions in the party.
Read more »

LP za ta maka yan majalisarta da suka koma APC a gaban kotuLP za ta maka yan majalisarta da suka koma APC a gaban kotuJam’iyyar Labour Party ta sha alwashin daukar matakin shari’a kan mambobinta guda hudu na majalisar wakilai da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC. Mambobin da suka sauya shekar sun hada da Chinedu Okere, Mathew Donatus, Akiba Bassey, da Esosa Iyawe.
Read more »



Render Time: 2025-04-14 00:45:33