Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da ‘yan ta’addan Turji a gaban kotu

Gwamnatin Tarayya News

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da ‘yan ta’addan Turji a gaban kotu
Jihar ZamfaraKadunaKotu
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 23 sec. here
  • 7 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 30%
  • Publisher: 59%

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta'addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. Ana zargin mutanen da gudanar da ta'addancinsu a karkashin fitaccen shugaban 'yan ta’adda, Bello Turji.

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta'addanci a gaban wata Kotu n tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. Ana zargin mutanen da gudanar da ta'addancinsu a karkashin fitaccen shugaban 'yan ta’adda, Bello Turji. Za a gurfanar da mutanen da hukumomin tsaro na Najeriya za a gurfanar da su ne ta ofishin Antoni Janar na Tarayya a gaban Mai Shari’a Emeka Nwite.

Cikin waɗannan mutum takwas, uku sun tsere. A ƙarar da daraktan sashen gabatar da kararraki na tarayya, M.B. Abubakar, ya shigar a ranar 16 ga Disamba, Musa Kamarawa; Abubakar Hashimu, wanda aka fi sani da Doctor; Bashir Abdullahi; Samuel Chinedu da Lucky Chukwuma, su ne waɗanda aka shigar a matsayin na farko zuwa na biyar. Bello Turji, Aminu Muhammad da Sani Lawal, waɗanda ba su zo hannu ba kuma an shigar da su a matsayin na shida zuwa na takwas.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Jihar Zamfara Kaduna Kotu Sakkwato Yan Ta'adda

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

‘Yan adawar Siriya sun sanar da hambarar da gwamnatin Shugaba Bashar al-AssadRundunar ‘yan tawaye karkashin jagorancin Hayat Tahrir al-Sham ta samu nasarar kawo karshen mulkin shugaba Bashar Al asad na shekaru 24. A safiyar yau Lahadi suka bayyana karbe iko da babban birnin kasar, Damascus, da kuma hambarar da Shugaba Bashar al-Assad.
Read more »

Gwamnatin Yobe ta dauki sojoji da ‘yan banga don bawa manoma kariya a kakar banaGwamnatin jihar Yobe ta dauki nauyin sojojin da ’yan banga don kare manoma da amfanin gonakinsu a jihar. Manoma a kananan hukumomin Gujba, Damaturu, Karasuwa, da Gashua suna gama da sintirin sanya idanu akan gonakinsu domin kula da amfanin gonakinsu a wannan kakar daga fadawa hannun 'yan ta'adda.
Read more »

‘Yan Najeriya 3,270 sun samu takardun zaman ‘yan Amurka sanadiyar shiga aikin sojiKimanin ƴan Najeriya dubu 3 da 270 sun samu takardun zama ƴan Amurka sakamakon shiga aikin sojin ƙasar a baya-bayan nan. Najeriya ce ta huɗu a jerin ƴan ƙasashen da Amurka ta ba su takardun zama ƴan ƙasa ta hanyar hidinmta mata a ɓangaren aikin soji tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024.
Read more »

Gwamna Sani: Gwamanoni ba zasuyi amfani da ’yan sandan Jiha don danne ’yan adawa baGwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya kwantar da hankula kan cewa idan aka kafa ’yan sandan jiha, gwamnonin jihohi ba zasuyi amfani da su wajen danne ’yan adawarsu ba.
Read more »

An maka gwamnatin tarayya gaban kotu kan cire shugaban CCTAn gurfanar da shugaban kasa da Babban Lauyan gwamnati kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi, da shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, a gaban wata babbar Kotun tarayya a Abuja kan zarginsu da cire mai shari'a Danladi Umar daga mukamin shugaban kotun da’ar ma’aikata (CCT) ba bisa ka’ida ba.
Read more »

Kotun za tayi hukunci kan shari’ar Emefiele a 7 ga JanairuKotun Zargin Laifuka Ta Musamman ta Jihar Legas a Ikeja ta dibi ranar 7 ga Janairu, 2025, domin yanke hukunci kan korafin tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, game da zargin damfara na dala biliyan 4.5 da naira biliyan 2.8 da EFCC ta shigar masa.
Read more »



Render Time: 2025-04-17 11:47:54