Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da makulashe a kasafin 2025

Tinubu Da Shettima News

Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da makulashe a kasafin 2025
Nigeria Latest News,Nigeria Headlines
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 21 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 12%
  • Publisher: 59%

A shekarar 2024, Shugaba Tinubu, Mataimaki Shettima, da uwargidansa Remi Tinubu, sun kashe akalla Naira biliyan 5.24 kan tafiye-

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye na cikin gida da waje, tare da kayan sha da abinci a shekarar 2025. Wannan na kunshe cikin kudurin kasafin kudin shekarar 2025 da shugaban kasa ya gabatar na tiriliyan 49.7 ga majalisar hadin gwiwar zaman majalisar tarayya. A cewar kasafin kudin, Tinubu zai kashe Naira biliyan 7.44 kan tafiye-tafiye da kayan ciye-ciye, yayin da Shettima zai kashe Naira biliyan 1.9.

14, yayin da na cikin gida za su ci Naira miliyan 873.9. Haka zalika, an ware Naira miliyan 431.6 domin kayan sha da abinci, da kayan girki na shugaban kasa. Mataimakin shugaban kasa zai kashe Naira biliyan 1.31 kan tafiye-tafiye zuwa kasashen waje a 2025, yayin da na cikin gida za su ci Naira miliyan 417.5. Kayan sha da abinci da kuma kayan girki na mataimakin shugaban kasa za su ci Naira miliyan 186.02.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da walwala a kasafin 2025Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye na cikin gida da waje, tare da kayan sha da abinci a shekarar 2025. Wannan na kunshe cikin kudurin kasafin kudin shekarar 2025 da shugaban kasa ya gabatar na tiriliyan 49.7 ga majalisar hadin gwiwar zaman majalisar tarayya.
Read more »

Admissions are still open for the 2024/2025 academic session at Maduka University EnuguAdmissions are still open for the 2024/2025 academic session at Maduka University, where education means innovation, excellence, and real-world impact. Located in Enugu State, Maduka University is the destination for aspiring leaders, critical thinkers, and passionate changemakers ready to shape the future.
Read more »

2024/2025 UEFA Nations League quarter-finals, play-off draw [Full fixtures]UEFA conducted the draw for the last stages of the 2024/2025 UEFA Nations League on Friday. The competition has moved into the knockout phase after the games during the November international break. In the quarter-finals, Spain will face the Netherlands, in a rematch of the 2010 World Cup final.
Read more »

Nigeria Extends 2024 Budget Implementation to June 2025Nigeria Extends 2024 Budget Implementation to June 2025The Nigerian House of Representatives has passed a bill to extend the implementation of the 2024 Appropriation Act to June 2025. This move aims to ensure the full execution of the budget's capital projects.
Read more »

Nigeria Extends 2024 Budget Implementation to June 2025Nigeria Extends 2024 Budget Implementation to June 2025Senate President Godswill Akpabio announced that the implementation of the 2024 Appropriation Act will be extended to June 2025. President Bola Tinubu presented the 2025 budget at the session, while Akpabio stated that a bill extending the 2024 budget will be sent to the president for approval shortly. The 2024 budget has already been increased several times, reaching N35 trillion.
Read more »

Jigawa Wheat Farmers Receive Farm Inputs For 2024/2025 SeasonJigawa Wheat Farmers Receive Farm Inputs For 2024/2025 SeasonThe Federal Ministry of Agriculture and Food Security has commenced the distribution of farm inputs to 80,000 Jigawa State wheat farmers for the 2024/2025 dry season.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 04:36:27