Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da walwala a kasafin 2025

Tinubu Da Shettima News

Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da walwala a kasafin 2025
Nigeria Latest News,Nigeria Headlines
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 17 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 10%
  • Publisher: 59%

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye na cikin gida da waje, tare da kayan sha da abinci a shekarar 2025. Wannan na kunshe cikin kudurin kasafin kudin shekarar 2025 da shugaban kasa ya gabatar na tiriliyan 49.7 ga majalisar hadin gwiwar zaman majalisar tarayya.

A cewar kasafin kudin, Tinubu zai kashe Naira biliyan 7.44 kan tafiye-tafiye da kayan ciye-ciye, yayin da Shettima zai kashe Naira biliyan 1.9. Tafiye-tafiyen shugaban kasa zuwa kasashen waje a shekarar 2025 za su ci Naira biliyan 6.14, yayin da na cikin gida za su ci Naira miliyan 873.9. Haka zalika, an ware Naira miliyan 431.6 domin kayan sha da abinci, da kayan girki na shugaban kasa. Mataimakin shugaban kasa zai kashe Naira biliyan 1.

31 kan tafiye-tafiye zuwa kasashen waje a 2025, yayin da na cikin gida za su ci Naira miliyan 417.5. Kayan sha da abinci da kuma kayan girki na mataimakin shugaban kasa za su ci Naira miliyan 186.02. A shekarar 2024, Shugaba Tinubu, Mataimaki Shettima, da uwargidansa Remi Tinubu, sun kashe akalla Naira biliyan 5.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Shugaban NAHCON ya tabbatar da shirin kammala Hajj 2025 cikin lokaciShugaban NAHCON ya tabbatar da shirin kammala Hajj 2025 cikin lokaciShugaban Hukumar Hajj ta Kasa (NAHCON), Professor Abdullahi Saleh Usman, ya tabbatar da cewa Hukumar tana cikin shiri mai inganci domin kammala dukkan A karshe, ya tabbatar da cewa NAHCON na ɗaukar IHR a matsayin abokan hulɗa masu mahimmanci
Read more »

President Tinubu to Present 2025 Budget Proposal to National AssemblyPresident Tinubu to Present 2025 Budget Proposal to National AssemblyPresident Bola Tinubu will present the 2025 budget proposal to a joint session of the National Assembly on Wednesday. The Secretary of Research and Information at the National Assembly, Dr Ali Barde Umoru, confirmed the presentation. The budget, which is set to be N47.9 trillion, includes new borrowings of N9 trillion.
Read more »

MISINFO ALERT: Tinubu won't present 2025 budget on Wednesday, says n'assemblyMISINFO ALERT: Tinubu won't present 2025 budget on Wednesday, says n'assemblyAli Barde Umoru, secretary of the research and information directorate of the national assembly, has denied saying that President Bola Tinubu will present the 2025 budget proposal on Wednesday.
Read more »

Tinubu: Nigeria will be leading agricultural export nation by 2025Tinubu: Nigeria will be leading agricultural export nation by 2025President Bola Tinubu says Nigeria will be a leading agricultural export nation by 2025.
Read more »

JUST IN: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayJUST IN: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayPresident Tinubu will present the budget to a joint session of the National Assembly to be held in the House of Representatives chamber.
Read more »

Tinubu to present N47.9trn 2025 budget to n'assembly Dec 17Tinubu to present N47.9trn 2025 budget to n'assembly Dec 17President Bola Tinubu is set to present the N47.9 trillion 2025 budget to the national assembly on December 17.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 03:12:14