Shugaban NAHCON ya tabbatar da shirin kammala Hajj 2025 cikin lokaci

IHR News

Shugaban NAHCON ya tabbatar da shirin kammala Hajj 2025 cikin lokaci
NAHCON
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 21 sec. here
  • 3 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 15%
  • Publisher: 59%

Shugaban Hukumar Hajj ta Kasa (NAHCON), Professor Abdullahi Saleh Usman, ya tabbatar da cewa Hukumar tana cikin shiri mai inganci domin kammala dukkan A karshe, ya tabbatar da cewa NAHCON na ɗaukar IHR a matsayin abokan hulɗa masu mahimmanci

Shugaban Hukumar Hajj ta Kasa , Professor Abdullahi Saleh Usman, ya tabbatar da cewa Hukumar tana cikin shiri mai inganci domin kammala dukkan shirye-shiryen da suka shafi gudanar da Hajj 2025 cikin lokaci, duk da ƙalubalen da aka fuskanta a baya. Shugaban Hukumar Hajj ya bayyana hakan ne yayin daya karbi ziyarar girmamawa daga kungiyar ‘Independent Hajj Reporters’ , wacce take da matuƙar muhimmanci a cikin masana’antar Hajj da Umrah ta Najeriya.

Ya ce, “Ayyukan IHR suna ƙarfafa ɗawainiya da burinmu na ci gaba da inganta ayyukan Hajj, musamman wajen cika bukatun al’ummar masu aikin Hajj daga Najeriya.” A cikin tattaunawar, IHR ta bayyana sha’awar ganin NAHCON ta ci gaba da amfani da damar da ake da ita don tabbatar da nasarar gudanar da Hajj 2025. Kungiyar ta yabawa da ƙudurin NAHCON na aiki da sauri da ƙarfi duk da kalubalen da ake fuskanta.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

NAHCON

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

NAHCON directs states to intensify enlightenment on early payment of Hajj 2025 fareNAHCON directs states to intensify enlightenment on early payment of Hajj 2025 fareThe 2025 Hajj is expected to be held in June.
Read more »

CSO tasks NAHCON transparent disbursement of 2023 Hajj refundThe National Hajj Commission of Nigeria, NAHCON, has been asked to constitute a special committee that will monitor the disbursement of refunds to about 95,000 Nigerian pilgrims who performed the 2023 Hajj exercise.
Read more »

CSO to NAHCON: Constitute committee to oversee disbursement of 2023 hajj refundsCSO to NAHCON: Constitute committee to oversee disbursement of 2023 hajj refundsThe IHR has asked the NAHCON to set up a special committee to oversee the disbursement of refunds to 95,000 pilgrims from the 2023 Hajj.
Read more »

NAHCON inaugurates 32-man c’ttee to screen, monitor air carriers for 2025 HajjThe National Hajj Commission of Nigeria, NAHCON on Tuesday in Abuja inaugurated a 32-man Screening/Aviation Monitoring Committee for 2025 Hajj air carriers and cargo conveyors as well as a six-man secretariat for the committee.
Read more »

Nigeria's NAHCON Disburses Refunds for Poor 2023 Hajj ServicesNAHCON has released funds amounting to N4,479,362,880.00 for refunds due to poor services during the 2023 Hajj, including N61,080.00 per pilgrim.
Read more »

NAHCON moves to comply with Saudi Arabia’s order on 2025 Hajj pilgrimageThe National Hajj Commission of Nigeria, NAHCON, has inaugurated a committee tasked with screening and verifying the documents of Saudi-based service providers that applied to offer accommodation and catering services to Nigerian pilgrims for the 2025 Hajj operations.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 06:53:29