Rahoton mutuwar mutum 10,000 a hannun sojoji: Najeriya ta gayyaci Amnesty Int’l

Sojoji News

Rahoton mutuwar mutum 10,000 a hannun sojoji: Najeriya ta gayyaci Amnesty Int’l
Sojojin Kasa
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 3 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 16%
  • Publisher: 59%

Shalkwatar tsaro ta kasa ta gayyaci kungiya kare hakkin dan Adam ta Amnesty International domin gabatar da hujjojin ta  kan zargin da ta yi na cewa mutane 10,000 sun mutu yayin da suke tsare a hannun sojoji tun bayan fara yakin Boko Haram a Arewa maso Gabas.

Shalkwatar tsaro ta kasa ta gayyaci kungiya kare hakkin dan Adam ta Amnesty International domin gabatar da hujjojin ta kan zargin da ta yi na cewa mutane 10,000 sun mutu yayin da suke tsare a hannun sojoji tun bayan fara yakin Boko Haram a Arewa maso Gabas. Daraktan yada labaran rundunar, Janar Edward Buba, ya bayyana zargin a matsayin abin “mamaki kuma marar hujja.” Ya ce dakarun sojin Najeriya suna aiki bisa ka’ida don gujewa aukuwar kashe-kashen fararen hula.

Wannan tsari yana nuni da yadda ake bin doka a yayin gudanar da aiki. Haka kuma, akwai kotunan soji a cikin yankunan da ake gudanar da ayyukan tsaro, domin tabbatar da cewa duk wani jami’in soja da aka samu da laifi ana hukunta shi ba tare da bata lokaci ba. Yace matakin ya nuna yadda rundunar soji ke aiki cikin gaskiya da adalci. Shalkwatar tsaron ta sake jaddada cewa, sojojin Najeriya na gudanar da ayyukansu ne bisa kwarewa da ladabi tare da bin ka’idojin kasa da kasa da dokokin yaki.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Sojojin Kasa

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

Ondo Guber 2024: PDP, APC Bought Votes for N5,000, N20,000, Yiaga Africa AllegesOndo Guber 2024: PDP, APC Bought Votes for N5,000, N20,000, Yiaga Africa AllegesA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »

NIGERIA: SANATOCİ ÇİFTLİĞİ DEĞERİNE BAĞLI KUDU-MAZO-KUDU TARLIYİ BAŞARILI BİR ŞEKİLDE YAPTINijeriya sanatocıları, 16 günlük bir süre içinde Kudu-Mazo-Kudu tarlalarında harçlı bir kuduranı gerçekleştirdi. Sanata Seriake Dickson ve Sanata Jarigbe A. Jarigbe bilgileri paylaştı ve kuduranın, kasa sağlığı ve ekonomi üzerinde olumlu etkilerini vurguladılar. Rahoton, kuduranın, ülkenin zenginlik yığınına olan katkısını vurgulayıp, 'Kudurin sake fasalin haraji, ƙasar da 'yan Najeriya baki daya, musamman ma jin yankin Kudu-Mazo-Kudu' diyeceklər.
Read more »

IHRC ta zargi CBN da nuna wariya ga ma’aikatan masu alaka gwamnatin BuhariKungiyar kare hakkin Dan adam ta Duniya wato International Human Rights Commission (IHRC), zargi Babban Bankin Najeriya (CBN) da nuna bambanci tsakanin ma’aikata. Babban Daraktan Kungiyar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa ga manema labarai a Kano.
Read more »

Nigeria: Senate Urged to Confirm Police Service Commission Nominees Amidst Amnesty Report of Excessive ForcePresident Bola Ahmed Tinubu has urged the Senate to confirm four nominees for the Police Service Commission (PSC). Meanwhile, Amnesty International reported that Nigerian police used excessive force during the EndBadGovernance protests, leading to at least 24 deaths in multiple states. Additionally, the Senate passed the second reading of four tax reform bills.
Read more »

Amnesty International Report Reveals Dozens Killed, Hundreds Arrested During Nigerian ProtestsAmnesty International has alleged that about 24 innocent Nigerians were killed by security operatives, particularly the police, during the EndBadGovernance protests. The report titled 'Bloody August' also reveals that over 1,200 others, including minors, were arrested and detained.
Read more »

Amnesty International: At Least 24 Killed in #EndBadGovernance Protests in NigeriaAmnesty International: At Least 24 Killed in #EndBadGovernance Protests in NigeriaAmnesty International revealed that at least 24 protesters were killed and over 1,200 arrested during the nationwide protests against bad governance in Nigeria. The report highlighted the violence and human rights abuses by authorities.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 18:44:03