Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, ya bayyana cewa jam’iyyarsa za ta yi aiki tukuru domin tabbatar da cewa jam’iyyar APC mai mulki ba za ta samu sama da kuri’u 15,000 ba a Jihar Kano a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar ya ce jam’iyyarsa za ta yi duk mai yiwuwa domin rage karfin APC , kamar yadda suka sanya jam’iyyar PDP ta samu kasa da kuri’u 15,000 a zaben 2023. Kwankwaso ya yi wannan jawabi ne yayin da yake karbar bakuncin tawagar NNPP daga yankin Kano ta Arewa a gidansa da ke Miller Road a Kano . Ya yaba wa kokarin jam’iyyar a zaben 2023, inda suka yi nasarar rage karfin PDP duk da cewa NNPP sabuwar jam’iyya ce wadda ta fara yakin neman zabenta da makare.
Shugaban tawagar wakilan, Abdul Bichi, ya bayyana wa manema labarai cewa sun je ziyarar domin tabbatar da biyayyarsu ga jagoran jam’iyya na kasa, Kwankwaso, tare da nisantar tsohon Sakataren Gwamnati , Dr. Abdullahi Baffa Bichi. Abdul ya ce: 'Mun raba gari da tsohon SSG tun bayan cire shi daga mukaminsa. Mun zo nan ne domin tabbatar da biyayyar mu ga Kwankwaso da jam’iyyar NNPP, kuma ba za mu bar jam’iyyar ba, ba za mu bi tsohon SSG ba.' A baya an zargi tsohon SSG, Dr.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
INEC compromised 2023 elections, not APC – Ex-NERC chair, Sam AmadiThe Director of the Abuja School of Social and Political Thoughts, Sam Amadi, has stated that the leadership of the Independent National Electoral Commission (INEC) compromised Nigeria's 2023 elections.
Read more »
PDP crisis: Sowunmi exposes why party lost 2023 polls, BoT’s wrong movesThe Peoples Democratic Party, PDP, has continued to lose its stamina as the main opposition party in Nigeria. Having lost to the All Progressives Congress, APC, in 2015, the party has struggled ever since, losing some of its states to the ruling party.
Read more »
Makinde Declares PDP Will Teach APC a Political Lesson in Upcoming ElectionsOyo State Governor Seyi Makinde asserts that the Peoples Democratic Party (PDP) will outshine the All Progressives Congress (APC) in the 2026 Osun State and 2027 Oyo State elections, highlighting the progressive policies and programs of the PDP.
Read more »
James Ibori’s Daughter Finally Reveals Why She Dumped PDP for APCA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »
Plagued By Crisis, APC Vows to Reclaim Adamawa From PDP, Gives DetailsA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »
JUST IN: PDP declares Ibori’s daughter’s seat vacant over defection to APCA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »