Tinubu ya bada umarnin kawo karshen matsalolin tsaro a 2025

Bello Matawalle News

Tinubu ya bada umarnin kawo karshen matsalolin tsaro a 2025
BwlloTsaro
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 26 sec. here
  • 4 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 21%
  • Publisher: 59%

Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ba da umarnin a kawo ƙarshen duk wani nau’i na rashin tsaro a ƙasar nan a shekarar 2025. Ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi ga dandazon magoya bayan jam’iyyar APC da suka tarbe shi a Gusau ranar Asabar.

Matawalle ya ce gwamnatin tana da niyyar samar da duk abin da ake buƙata ga jami’an tsaro don su aiwatar da aikin su ba tare da wani jinkiri ba. “Na ziyarci ƙasashe da dama don sayo kayan aikin tsaro, wasu tuni an kawo su kuma an miƙa su zuwa Sokoto.

“Muna karfafa wa al’ummomi gwiwa su tona asirin masu bayar da bayanai ga ’yan ta’adda da suke zaune ko dai a cikin daji ko cikin gari, a matsayin gudunmawar su wajen magance matsalolin tsaro. “Muna da ƙudurin cafke dukkan manyan ‘yan ta’adda da kuma masu haɗin kai da su, don haka samun bayanan sirri yana da matuƙar muhimmanci wajen cimma burinmu,” in ji Matawalle. Ya yi kira ga al’ummomin da abin ya shafa da su kasance masu ƙarfin hali wajen bayyana masu aikata laifuka da masu haɗa kai da su.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Bwllo Tsaro

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

BREAKING: Ex-Kogi Governor Yahaya Bello Sent to Kuje Prison Until 2025BREAKING: Ex-Kogi Governor Yahaya Bello Sent to Kuje Prison Until 2025A Trusted Nigerian Newspaper
Read more »

Court remands Yahaya Bello in Kuje prison till January 2025Court remands Yahaya Bello in Kuje prison till January 2025The FCT high court has remanded Yahaya Bello, former governor of Kogi, in Kuje correctional centre pending his bail application.
Read more »

Tinubu: Nigeria will be leading agricultural export nation by 2025Tinubu: Nigeria will be leading agricultural export nation by 2025President Bola Tinubu says Nigeria will be a leading agricultural export nation by 2025.
Read more »

JUST IN: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayJUST IN: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayPresident Tinubu will present the budget to a joint session of the National Assembly to be held in the House of Representatives chamber.
Read more »

Tinubu to present N47.9trn 2025 budget to n'assembly Dec 17Tinubu to present N47.9trn 2025 budget to n'assembly Dec 17President Bola Tinubu is set to present the N47.9 trillion 2025 budget to the national assembly on December 17.
Read more »

UPDATED: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayUPDATED: Tinubu presents 2025 budget to NASS on TuesdayPresident Tinubu will present the budget to a joint session of the National Assembly to be held in the House of Representatives chamber.
Read more »



Render Time: 2025-04-20 04:43:28