Ya kuma mika ta’aziyyarsa ga iyalan waɗanda hatsarurrukan suka shafa. Obi ya ce, “ina mika ta’aziyya ta ga
Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, ya bayyana bakin cikinsa kan turmutsitsin da yayi sanadiyyar rasuwar mutane yayin rabon tallafin kayan abinci a Oyo, Anambra, da Abuja. Kusan yara 40 ne suka mutu a wani hatsari yayin wani taron liyafar yara da aka shirya a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, a ranar Laraba.
Da yake tsokaci kan lamarin Obi ya bayyana takaicinsa a wata sanarwa da ya fitar ta dandalin sada zumunta na X. Ya ce hatsarurrukan sun nuna gazawar tsarin shugabanci da ke addabar Najeriya. “Na yi matuƙar bakin ciki da damuwa kan asarar rayuka yayin neman abincin da zasu ci' Obi ya yaba da ƙoƙarin masu shirya tarukan don tallafa wa talakawa amma ya bayyana cewa rashin ingantaccen tsarin tattalin arziki da shugabancin kasa ya sanya mutane cikin yanayin da ke jefa rayukansu cikin haɗari.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Alleged defamation: Peter Obi pledges to fulfill bail conditions for FarotimiThe 2023 Labour Party presidential candidate, Peter Obi, has offered to fulfill the bail conditions of human rights lawyer, Dele Farotimi. DAILY POST recalls that on Friday, Farotimi was granted bail by an Ekiti Magistrate Court in a defamation case involving Afe Babalola.
Read more »
Peter Obi reacts to death sentence on alleged fowl thiefA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »
Ibadan Stampede: You’re playing politics – APC secretary attacks Peter ObiThe All Progressives Congress, APC, National Secretary, Ajibola Bashiru has accused the former Labour Party, LP, presidential candidate, Peter Obi of playing politics with the stampede in Ibadan, Oyo State.
Read more »
My heart bleeds, Peter Obi Reacts to Stampede in Oyo, Abuja, AnambraA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »
Peter Obi: Oyo Children's Deaths Reflect Nigeria's Systemic FailuresLabour Party presidential candidate, Peter Obi, mourns the deaths of over 20 children at a Christmas funfair in Oyo State, calling it a reflection of Nigeria's systemic failings.
Read more »
Peter Obi Visits Family of Obidient Member Involved in Domestic Gas Explosion [Photos]A Trusted Nigerian Newspaper
Read more »