Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rangwamen Naira 100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman, a wani yunƙuri na tallafawa Farfesa Jimoh ya jaddada muhimmancin bayar da dama ga masu bukata ta musamman don su taka rawa wajen bunƙasa tattalin arziki.
Jami’ar Jihar Kwara ta sanar da rangwamen Naira 100,000 daga kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman, a wani yunƙuri na tallafawa rayuwarsu da sauƙaƙa musu samun ilimi. Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Shaykh-Luqman Jimoh, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da mukaddashin daraktar hulɗa da jami’ar, Dr. Saidat Aliyu, ta fitar. Hakazalika, Farfesa Jimoh ya ce jami’ar ta fara bayar da tallafin Naira 50,000 a kowane wata ga ma’aikatan makarantar masu fama da bukata ta musamman.
Jimoh ya yi wannan bayani ne yayin taron bikin Ranar Masu Bukata Ta Musamman ta Duniya ta 2024, wanda aka shirya a ofishin tallafawa nakasassu da ke Sashen Ilimi na Musamman a jami’ar. Jimoh ya yi wannan bayani ne yayin taron bikin Ranar Masu Bukata Ta Musamman ta Duniya ta 2024, wanda aka shirya a ofishin tallafawa nakasassu da ke Sashen Ilimi na Musamman a jami’ar.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Newspaper Headlines: Diabetes epidemic worsens as cost of drugs hits N100,000 per patient monthlyNigeria's independent online newspaper
Read more »
Ondo Guber 2024: PDP, APC Bought Votes for N5,000, N20,000, Yiaga Africa AllegesA Trusted Nigerian Newspaper
Read more »
KWASU management says young man killed by Police not varsity’s studentThe Management of Kwara State University, Malete, has reacted to media reports on the student, Suleiman Olayinka, killed by the police last Tuesday at Tanke area of Ilorin, the state capital.
Read more »
Lagos demolishes 138 shanties where occupants pay over N60k annuallyThe Lagos State Environmental Sanitation Corps (LAGESC) says its officials have demolished 138 shanties illegally erected in Ajao estate canal, where tenants pay between N60,000 and N100,000 in annual rent.
Read more »
Nigerian governor signs N70,000 minimum wage with labour leadersAccording to the MoU, the new minimum wage will cover all strata of Ekiti workers, as well as pensioners.
Read more »
Wike approves N70,000 minimum wage for FCTA workersMr Wije also approved the payment of three months arrears of the new minimum wage.
Read more »