Karancin tsabar kuɗi ya ƙaru a Kano da wasu jihohi

Nigeria News News

Karancin tsabar kuɗi ya ƙaru a Kano da wasu jihohi
Nigeria Latest News,Nigeria Headlines
  • 📰 DailyPostNGR
  • ⏱ Reading Time:
  • 25 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Quality Score:
  • News: 13%
  • Publisher: 59%

Yayin da ya rage kusan makonni biyu kacal kafin bikin Kirsimeti da bukukuwan sabuwar shekara, samun takardun kudi a jihohin Kaduna, Kano da Katsina ya zama babban kalubale.

Kamfanin dillacin labarai na kasa ya ruwaito yadda al’umma ke kuka kan wannan mawuyacin hali wanda ya tuna musu da irin shigen wannan matsala a lokacin bikin Kirsimeti na shekarar 2022 karshen gwamnatiin Muhammadu Buhari. Mazauna yankin da ke cikin damuwa sun yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su dauki mataki cikin gaggawa domin kada a kawo cikas ga bikin Kirsimeti da sabuwar shekara mai zuwa.

A gefe guda kuma, wasu daga cikin masu hulda da POS sun koka kan tsadar cajin cirar kudin, baya ga wanda bankuna ke caji. Bilkisu Moda ta bayyana cewa ta ziyarci cibiyoyin POS uku tana neman kudi, amma ba ta samu ba, sai daga bisani ta ciri kudi daga ATM bayan ta yi tafiya mai nisa. A nata bangaren, Jamila Sani ta ce ta ciri N5,000 kuma ta biya N100 a matsayin kudin caji, wanda ta ce shine farashin da take biya a da. A Kafanchan, mazauna garin sun bayyana takaicinsu kan wannan matsala.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

DailyPostNGR /  🏆 11. in NG

Nigeria Latest News, Nigeria Headlines

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

EndBadGovernance: Kano gov hands 76 minors to parents in KanoKano State Governor, Abba Yusuf has handed over 76 minors discharged and acquitted by a Federal High Court in Abuja to their parents in Kano. DAILY POST recalls that the teenagers had been detained in connection with the EndBadGovernance protests in August 2024.
Read more »

Gwamna Abba zai biya kudin karatun daliban Kano da Ganduje ya manta da su a CyprusGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dauki alkawarin biya wa daliban da ba su samu takardun shaidar kammala karatunsu ba yayin mulkin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Read more »

Kungiyar VOBSI ta shirya taron magance matsalar cin zarafi a KanoKungiyar Voices Beyond Silence Initiative (VOBSI) tare da hadin gwiwar Center for Gender Studies, ta shirya taro domin tattauna hanyoyin magance matsalar cin zarafin jinsi (GBV) a jihar Kano. An gudanar da taron a ranar Lahadi, a cikin Center for Gender Studies da ke Jami’ar Bayero, Kano (BUK).
Read more »

Kano State Assembly Bans Horse-Drawn Carriages for Road SafetyKano State Assembly Bans Horse-Drawn Carriages for Road SafetyThe Kano State Assembly in Nigeria has passed a law to ban horse-drawn carriages within Kano city. This move aims to reduce traffic accidents and improve road safety. The regulation includes the promotion of public transportation and the regulation of gasoline-powered motorcycles.
Read more »

Yan sandan sun cafke mutanen da ake zargi da safarar Dalolin bogi zuwa KanoRundunar yan Sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama miliyoyin Dalolin kasar Amurka da Naira da kuma sauran kudaden ketare, da Ake zargin na bogi ne don cutar da ƴan kasuwa.
Read more »

Rivers United Claims Top Spot in NPFL with 1-0 Win Over Kano PillarsRivers United Claims Top Spot in NPFL with 1-0 Win Over Kano PillarsRivers United has returned to the top of the Nigerian Professional Football League (NPFL) after defeating Kano Pillars 1-0, extending their unbeaten streak to four matches. The win also ended Kano Pillars' four-match unbeaten run, while other notable results include Ikorodu City FC's 4-1 drubbing of Akwa United and Heartland FC's 3-2 win over Nasarawa United.
Read more »



Render Time: 2025-03-13 11:22:28