Waleed Abdullah, tsohon mai tsaron ragar Al-Nassr na Saudiya, ya yi ikirarin cewa fitaccen ɗan ƙwallon ƙafa ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo, yana sha'awar shiga addinin Musulunci. Ya yi magana a wani shirin talabijin da ya buga wa Al-Nassr wasa daga 2017 zuwa 2024.
Waleed Abdullah , tsohon mai tsaron ragar ƙungiyar Al-Nassr na Saudiya, ya yi ikirarin cewa fitaccen ɗan ƙwallon ƙafa ƙasar Portugal, Cristiano Ronaldo , yana sha'awar shiga addinin Musulunci. Da yake magana a wani shirin talabijin, Abdullah, wanda ya buga wa Al-Nassr wasa daga 2017 zuwa 2024, ya bayyana cewa Ronaldo yana girmama addinin Musulunci ta hanyoyi daban-daban, yana nuna sha'awarsa ga wannan addini. 'Ronaldo yana son ya zama Musulmi.
Na yi magana da shi game da haka, kuma ya nuna sha'awa,' in ji Abdullah. 'Ya riga ya taɓa yin sujada a fili bayan zura ƙwallo, kuma koyaushe yana ƙarfafar 'yan wasa su yi sallah da sauran ayyukan ibadah.' Abdullah ya kuma ce tauraron Al-Nassr yana tabbatar da cewa abokan wasansa suna da isasshen lokaci don yin sallolinsu yayin daukan horo. Ya ce Ronaldo yana da sha'awar koyon al'adun Saudiya tun lokacin da ya iso ƙasar a karon farko. Ya lura cewa idan aka yi kiran salla yayin horo, Ronaldo kan roƙi da a dakatar da daukam horon har sai an gama salla. 'A farkon, na kasance kusa da Cristiano saboda bai saba da al'adun ƙasar, ƙungiyar, ko sauran abubuwa ba. Yana da sha'awa kuma sau da yawa yana tambayata tambayoyi game da wasu abubuwa,' in ji Waleed
Cristiano Ronaldo Waleed Abdullah Al-Nassr Saudi Arabia Religion
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Al-Nassr coach declines comments on Cristiano Ronaldo’s absence after Champions League 2-1 lostAl-Nassr head coach, Stefano Pioli has refused to comment about captain Cristiano Ronaldo's absence in their defeat against Al-Sadd on Monday. Ronaldo didn't feature as Pioli's men lost 2-1 in their AFC Champions League clash at Al-Awwal Park. The Knights of Njad have already qualified for the knockout rounds of the AFC Champions League.
Read more »
Sarkin Musulmi Ce Musulunci Bana Harko Ilimin Mata 'Ya MaceAlhaji Sa'ad Abubakar III, Sarkin Musulmi, ya bayyana cewa addinin Musulunci bai haramta ilimin mata 'ya mace ba. Wannan rayuwar Alhamis a jihar Bauchi, yayin kaddamar da 25 AGILE wanda Ma'aikatar Ilimi ta shirya tare da tallafin Bankin Duniya, ya gudanar da warware mastalolin Al'ada da Na Zamani kan Ilimin 'Ya'ya Mata a Yankin Arewa Maso Gabas.
Read more »
UCL: Cristiano Ronaldo set another record after Portugal’s 5-1 win over PolandCristiano Ronaldo has broken another record after producing a sublime performance during Portugal’s 5-1 win over Poland in the UEFA Nations League on Friday (November 15). Ronaldo is now the player with the most wins in international football (132).
Read more »
You’re entitled to your opinion – Nuno Mendes replies Cristiano RonaldoParis Saint-Germain star Nuno Mendes has responded to his national team captain Cristiano Ronaldo's criticism regarding players who do not find joy in representing the national team. Mendes is among those players who have decided to skip the November international break, with Portugal set to face Poland at the Estadio do Dragao on November 15.
Read more »
Ballon d’Or: Cristiano Ronaldo, Lionel Messi didn’t congratulate meManchester City midfielder, Rodri, has said neither Cristiano Ronaldo, Lionel Messi or Karim Benzema, congratulated him following his Ballon d'Or triumph. Rodri also said that Real Madrid midfielder Luka Modric, who is also a former winner of the gong, did not congratulate him.
Read more »
EPL: Harry Kane names 4 best players, snubs Cristiano Ronaldo, MessiBayern Munich striker Harry Kane has named his four favourite players snubbing Cristiano Ronaldo and Lionel Messi He made the selection as part of the 'Mount Rushmore' challenge. In the clip, the England international named Wayne Rooney, David Beckham, Bobby Moore, and Brazilian legend Ronaldo as his best.
Read more »