A daya bangaren kuma, mutane fiye da 20 ne suka mutu a Okija, Jihar Anambra, yayin da ake rabon shinkafa ga al’ummar yankin.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar , ya bayyana matukar alhini kan rasa rayuka sakamakon turmutsutsin da ya faru a Okija, Jihar Anambra, da Abuja, Babban Birnin Tarayya wajen karban tallafin abinci. Wannan mummunan labari ya zo ne kwanaki kadan bayan wani turmutsutsin daya hallaka yara kusan 30 a Ibadan, Jihar Oyo.
Addu’o’inmu suna tare da iyalan da suke cikin jimami, muna fatan Allah ya kara musu hakuri, sannan ya gafarta wa wadanda suka rasu.” Ya kuma yi juyayin abin da ya faru ga cocin Katolika, musamman Cocin Katolika ta Holy Trinity da ke Maitama, Abuja. Ya ce: “Muna mika ta’aziyya ta musamman ga cocin Katolika da mutane da gwamnati na Jihar Anambra da FCT.” Atiku ya ja hankalin masu shirya irin wadannan taruka su tabbatar da tsauraran matakan kare lafiya da rayuwar jama’a.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Sojin Nigeria tayi nasara akan ‘Yan Fashi a Jihar Benue da TarabaRundunar Sojin Nigeria ta 6 Brigade/sashe 3 na Aikin Whirl Stroke (OPWS) ta ci gaba da samun nasara a cikin ayyukan soja na kawo zaman lafiya da tsaro a Jihar Taraba da wasu sassan Jihar Benue a karkashin 'Aikin Zaman Lafiya Mai Zinariya.
Read more »
Jihar Taraba ta kulla hadin gwiwa da kwalejin wasanni ta SerbiaMa’aikatar Matasa da Ci gaban Wasanni ta Jihar Taraba ta sanar da haɗin gwiwa da Kwalejin Wasanni ta Serbia. Wannan haɗin gwiwa zai kawo horo da shaidar ƙwarewa ga masu horas da wasanni, likitoci, da masu kula da lafiyar 'yan wasa a shekarar 2025.
Read more »
Bam ya tashi da yaro a jihar Niger, wasu sun ji munanan raunukaWasu bama-bama da ake zargin ‘yan bindiga sun dasa sun tashi a yankin Bassa, karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Bama-bamai sun kashe kashe yaro guda, sannan wasu mutane hudu sun rasa kafafunsu.
Read more »
Sarakunan gargajiya a Abia zasu fara karɓar sabon alawus DisambaGwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya amince da sabon kudin alawus na naira 250,000 a kowane wata ga sarakunan gargajiya na Jihar. Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Jihar Abia, Eze Linus Nto Mba, ya bayyana hakan a cikin sakon godiya da ya aikewa Gwamnan a ranar Asabar.
Read more »
Okija, Ibadan, FCT stampedes: Tinubu brought destruction to NigeriaActivist politician, Omoyele Sowore on Saturday accused President Bola Tinubu of bringing destruction on Nigerians since assuming power in 2023. Sowore was reacting to the stampede incidents that killed over 100 Nigerians in Ibadan, Okija, and the Federal Capital Territory, FCT.
Read more »
Gwamnatin Nassarawa zata fara biyan 70,500 a matsayin mafi karancin albashiGwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule yace za'a fara biyan N70,500 a matsayin mafi karancin albashi daga watan Disamba. Hakan ya biyo bayan yajin aikin da ma’aikata ke ci gaba da yi a jihar wanda ya kai ga rufe dukkanin ofisoshin gwamnati a fadin jihar.
Read more »