Babban Lauyan Ƙasa kuma Ministan Shari'a, Lateef Fagbemi, ya gargadi shugabannin kananan hukumomi a fadin kasar nan kan almubazzaranci ko sace kudaden jama'a.
Babban Lauyan Ƙasa kuma Ministan Shari'a, Lateef Fagbemi, ya gargadi shugabannin kananan hukumomi a fadin kasar nan kan almubazzaranci ko sace kudaden jama'a. AGF ya jaddada cewa 'yancin kai da Kotun Koli ta bai wa kananan hukumomi don karfafa gudanar da ayyukan ci gaban yankunan karkara ne, ba don karkatar da kudaden jama'a zuwa aljihu ba.
Fagbemi ya bayyana hakan a ranar Alhamis a Abuja, yayin taron shekara-shekara na kungiyar ƴan jaridu masu ɗaukar rahoto a bangaren shari'a, inda ya bukaci shugabannin kananan hukumomi su sauke nauyin da aka dora musu yadda ya dace. Ya jaddada muhimmancin gaskiya da shugabanci nagari, yana mai cewa duk wani yunkuri na yin sama da fadi da kudaden kananan hukumomi zai jawo hukunci mai tsanani, har ma da zaman gidan yari.
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Yan majalisa zasu tattauna da babban lauyan kasa akan kudurin gyaran harajiMajalisar Dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin Shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro (Benue ta Kudu) da zai gana da Babban Lauyan Tarayya (AGF) a yau, domin shawo kan matsalolin da ke da nasaba da kudurin sake fasalin haraji. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Barau I.
Read more »
Gwamnatin Tarayya zata gudanar da Taron matasa a watan FabrairuGwamnatin tarayya ta tsayar da watan Fabrairu 2025 domin gudanar da babban taron matasa na kasa.
Read more »
Dakatar da aikin hanyar Kano-Abuja babban koma baya neShugaban Kungiyar Dalibai ta Ƙasa (NANS) Yankin A, Sadi Garba Said, ya bayyana matuƙar takaicinsa da damuwa kan matakin da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka na Haka kuma, ya yi alkawarin cewa NANS Yankin A za ta ci gaba da sanya ido kan wannan lamari domin kare haƙƙi da...
Read more »
Kafa hukuma ta zama babban ajanda ga mutanen da ke da bukata ta musamman a KanoMutanen da ke da Bukata ta Musamman (PWDs) a Jihar Kano sun hallara domin tunawa da Ranar Ƙasa da Ƙasa ta Mutanen da ke da Bukata ta Musamman na 2024 a Ta ce babban burin shi ne haɗin kai wajen tsara wata manufa mai dorewa dazata magance matsalolin da wannan al’umma ke...
Read more »
Ana shirin daina fassara huɗuba zuwa harsunan Najeriya a babban masallacin AbujaHukumar Gudanarwa ta Babban Masallacin Abuja ta bayyana shirin daina fassarar hudubar Juma’a zuwa harsuna daban-daban.
Read more »
Nigeria Appoints New Anti-Corruption EnvoyCif Lateef Fagbemi, the new anti-corruption envoy appointed by Babban Lauyan Tarayya (AGF), claims that corruption has become the biggest impediment to development in Nigeria. Fagbemi promises to address this issue through strict enforcement of laws and accountability, following a series of anti-corruption measures from 1999 to 2024.
Read more »